Yadda Zaka Saita SEO A WordPress Site

Yadda Zaka Saita SEO A WordPress Site

Ka bunkasa website dinka da SEO ta yadda zaka kara yawan maziyarta site dinka su zama dayawa. Idan kanaso ka bunkasa website dinka  sosai to ka bada hankalinka akan wordpress SEO da gwadawa dayin aiki tukuru. A wannan bayanin da zamuyi zamu koyamuku manyan...
Yadda Zaka Kirkiri Blog a Blogger

Yadda Zaka Kirkiri Blog a Blogger

A wannan Rubutun za muyi bayani Dalla Dalla yadda mutum zai kirkiri Blogger dinsa. A posting din da mukayi a baya munyi bayani mecece Blogger, To a wannan post din zamuyi bayanin yadda zaka kirkiri Blogger da kanka. Dafarko abin da kake bukata wajen bude blogger shine...

Pin It on Pinterest