by kanohost web hosting Company | Jun 22, 2026 | Uncategorized
Ka bunkasa website dinka da SEO ta yadda zaka kara yawan maziyarta site dinka su zama dayawa. Idan kanaso ka bunkasa website dinka sosai to ka bada hankalinka akan wordpress SEO da gwadawa dayin aiki tukuru. A wannan bayanin da zamuyi zamu koyamuku manyan hanyoyin...
by kanohost web hosting Company | Nov 7, 2025 | WordPress
Now, instead of your homepage, you’re staring at a 500 Internal Server Error. No warning, no clue what went wrong — just a frustrating dead end. We’ve all been there. That sinking moment when your website goes down, and you have no idea why. It’s one of the most...
by kanohost web hosting Company | Feb 28, 2025 | General, Hausa
Akwai HTTP Status Codes da yawa da ke nuna matsaloli daban-daban a website. Ga cikakken bayani game da 404, 500, da sauran su, da dalilan da ke jawo su, da yadda ake magance su. 🔵 100 – (Informational Responses)100 – Continue🟢 200 –...
by kanohost web hosting Company | Jan 1, 2025 | Hausa, Security, WordPress
Tsaron website yana da matuƙar muhimmanci domin kare bayanai da hana masu kutse samun damar kutsawa cikin site dinku suyimuku barna. Yi Amfani da HTTPS (SSL Certificate)Sabunta Software Dinka Akai-AkaiYi Amfani da Kalmar Sirri Mai ƘarfiYi Amfani da FirewallKare...
by kanohost web hosting Company | Mar 29, 2023 | Blogger
Blogger wani dan daline na wanda yake bawa mutane damar rubutawa, karantawa, tare da tura labarai daban daban a fadin duniya. Wanda sun Hadar da laban siyasa, wassanni, lafiya kasuwanci ilimi, da sauransu. Blogger sun tai makawa mutane da dama wajen hada website dinsu...