Tsaron website yana da matuƙar muhimmanci domin kare bayanai da hana masu kutse samun damar kutsawa cikin site dinku suyimuku barna. Yi Amfani da HTTPS (SSL Certificate)Sabunta Software Dinka Akai-AkaiYi Amfani da Kalmar Sirri Mai ƘarfiYi Amfani da FirewallKare...
Ka bunkasa website dinka da SEO ta yadda zaka kara yawan maziyarta site dinka su zama dayawa. Idan kanaso ka bunkasa website dinka sosai to ka bada hankalinka akan wordpress SEO da gwadawa dayin aiki tukuru. A wannan bayanin da zamuyi zamu koyamuku manyan...
Google Search Console :- kamfanin google ne suka Samar dashi domin ya taimakama wajen saita site dinka a google search ta yadda zai sa site dinka zai ringa ganuwa dazarar anyi search dinsa a google ko an rubuta wani suna makamancin naka zaina bayyana yana rawaiti...