Yadda Zaka Saita Google Search Console

Written by Hassan Muhammad

April 10, 2023

Google Search Console :- kamfanin google ne suka Samar dashi domin ya taimakama wajen saita site dinka a google search ta yadda zai sa site dinka zai ringa ganuwa dazarar anyi search dinsa a google ko an rubuta wani suna makamancin naka zaina bayyana yana rawaiti sunan site dinka da content na site dinka.

Sanna zai baka damar yadda zaka saita site dinka yadda zaina karfi da sauri sanna kana samun traffic mai yawa a site dinka.

Sanna google search console zai taimakama wajen gane yawan maziyarta site dinka da page din da’akafi ziyarta a site dinka ko wani labarai da kayi posting.

Yadda Zaka Saita Google Search Console

Dafarko:- zakaje google search sai ka rubuta google search console

Da zarar ka rubuta zai kawoma kamar haka sa ka taba Kansa.

Sai ka taba inda aka rubuta Start Now

Idan ya kawoka cikin dashboard dinka sai ka taba inda arrow dinnan yake

Sai ka taba kan add property

Idan ya kawoka nan abun da zakayi nagaba shine ka rubuta sunan domain dinka a inda akayi alamar arrow

Da zarar ka rubuta sai ka taba kan continue

Kana taba kan continue zai kawoka guri kamar haka, to abin da zakayi na gaba shine zaka ka kwafo Tex record inda akayi alamar arrow, idan ka kwaafao abu na gaba dazakayi shine kaje kanohost dashboard dinka

Idan ya kawoka nan sai ka zabi domain din dazakayi verify dinsa, sai kata kank manage domin

Sai ka taba kan DNS management

Idan yakawoka nan sai kayi kasa inda kasa type saika zabi text

Anan gurin abun da ka kwafo a google search console zakayi pasting dinsa anan kamar haka

Kana taba kan seve change zaiyi serving

Dazarar ka tabbata yayi sevin to sai ka koma google search console kaje ka taba kan verify

Shikenan kagama

Sai min hadu anex tutorial

Recent Courses

You May Also Like…

0 Comments

Submit a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Pin It on Pinterest

Share This

Share this post with your friends!