A wannan Rubutun za muyi bayani Dalla Dalla yadda mutum zai kirkiri Blogger dinsa.
A posting din da mukayi a baya munyi bayani mecece Blogger, To a wannan post din zamuyi bayanin yadda zaka kirkiri Blogger da kanka.
Dafarko abin da kake bukata wajen bude blogger shine Gmail, dole yazamto kana da gmail kafin ka samu damar kirkirar blogger domin dashine google zasu baka damar ka iya kirkiri Blogger idan baka da gmail kayi maza kaje ka budeshi ana bude gmail da phone number ne ba wahala bayan.
bayan ka bude gmai idan baka dashi idan koma kana dashi shikenan sai kayi amfani dashi shine zaka ziyarci shafin blogger kamar haka www.blogger.com da zarar ya budema zakaga inada akasa “Create Your Blog” sai ka taba kan button din zai kawoka

page din da zakayi sign in din gmail dinka kamar yadda kuke gani a hotonnan zaka saka gamil din da ka kirkiri kokuna wanda
kake dashi idan dama kana dashi, bayan kasa gamil dinka ka taba “Next” zaik kawoka inda zakasaka password dinka na gmai din kana taba “Next” zai kawoka nan.

Dazarar ya kawoka nan inda aka sakaa Title
anan zaka zabawa blog dinka title dinda kakeso ka rubuta shi.
A kasa da title kuma inda akasa address sai ka zabawa site dinka address anan gurin misali “hausablog” amma su google zasu baka sub domain ne idan kana so ka saka custom domain sai ka siya domain domn siyan domin dinka aciki farashi mai
sauki maza garzaya
kanohost domin mallakar naka
Abu na gaba da zakayi bayan ka saka address dinka shine zaka zabi theme din da zakayi amfani dashi wanda kaga yafimaka kyau shima theme din blogger sun tanadar maka na free haka kuma kwai na biya indan kana so zaka biya kayi amfani dashi.
Bayan ka zabi theme din da kakeso sao ka taba kan “Create Blog”
Shikenana kayi creating blogger dinka..
Saai mun hadu a next post.
0 Comments