Abunda Yakamata Kasani Game da Blogger

March 29, 2023

Blogger wani dan daline na wanda yake bawa mutane damar rubutawa, karantawa, tare da tura labarai daban daban a fadin duniya.

Wanda sun Hadar da laban siyasa, wassanni, lafiya kasuwanci ilimi, da sauransu.

Blogger sun tai makawa mutane da dama wajen hada website dinsu na kansu kuma kyauta ko na kudi, kamar yan jaridu da sauran mutane wajen yada labaransu cikin sauki da sauri ko ina afadin duniya.

Haka nan ba iya labarai kawai ake yadawa a Blogger ba kawai harda kudi ana samu a Blogger matukar zakayi aiki tukuru to zaka samu alhairi mai yawa acikin ta, dawa daga cikin matsa sunyi kudi a wannan harka ta Blogger.

Suwaye masu Blogger?

Babban kamfanin nan wato Google sune ma mallaka Blogger kuma daya daga cikin sarvices dinsu ce kuma suna bawa duk meson amfani da Blogger hosting kyauta da sub domain idan bashi da kudin siya.

Haka zalika kuma suna bawa mutane damar saka costom domain dinsu.

Misali kana da Blogger Sanna baka son sub domain din da suka baka to zaka iya siyan domin dinka a kanohost sanna mu saitamaka da Blogger dinka.

Abubuwan da kake bukata wajen Bude blog dinka

  • Nafarko kana bukatar kasan wane irin blog zaka Bude kamar yadda na fada abaya akwai kala kala blog na labarai, kasuwanci, ilimi, da dai sauransu Yakamata kasan mai zakana daurawa tun a farko
  • Sannan kana bukatar ka iya rubutu mai Jan hankali kuma sahihi
  • Sannan sai ka tanadi Gmail account in baka dashi ka Bude sabo wanda zakayi amfani dashi
  • Sannan kana bukatar domain amma optional ne idan bakasin subdomain din da suka baka sai kasai domain

Wadanna sune abun da kake bukata wajen Bude Blogger.

Inshallah a nex bayani da zamuyi akan Blogger shine yadda zaka bude Blogger dinka da kanka

Recent Courses

You May Also Like…

0 Comments

Submit a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Pin It on Pinterest

Share This

Share this post with your friends!