Menene WordPress?
WordPress wata manhajace wadda aka kirkira domain saukakewa mutane wajen hada website cikin sauki da sauri, ba tare ta kanada wani ilimin coding ba zaka iya hada website dinka kamar blogs, eCommerce website, shopping website, school website dadai sauransu cikin sauki.
sannan WordPress free ce batare da ka biya ko sisiba zaka iya amfani da wannan manhaja ta WordPress domainhada website dinka cikin sauki.
kamar yadda na fada a baya zak iya hada website kala kala a WordPress kawaia abin da kake bukata shine hostin da domain.
menene hosting :-
abin da ake nufi da hostin shine ma’ajiyarka a internet shi kamar memory ne na internet wanda zai baka damar ajiye abubuwanka a internet kuma kayi amfani dasu duk lokacin da kakeso kuma duk gurin da kake a fadin duniyarnan tamu.
sannan abubuwan da zaka ajiyewa sun hadar da videos, audios, files, zip, text, da dai sauransu .
sannan akwai kamfanoni da dama wanda suke siyar da wannan fili na yanar gizo kamar kanohost shima kamfanine wanda ya kware wajen bayar da hosting services cikin rahusa da inganci don haka maza garzaya ka nemi naka a kanohost.com.
menene Domain ;-
abun da ake nufi da domain shine online identity ma’ana address dinda hosting dinka yake a internet dashine mutane zasu iya gano inda kake a internet cikin sauki dazarar ka bawa mutum address din zaije yasashi browser zai kaishi har site dinka .
shi domain shine kamar haka bbc.com kanohost.com Facebook.com dadai sauransu maza garzaya kanohost.com ka mallaki naka.
sannan WordPress sun bawa developers dama domain su hada themes da plugina cikinsa wanna yabawa WordPress dama wajen habaka da samun mutane dayawa cikni wannan manhaja ta WordPress.
menene themes;-
themes wani design ne na website wanda wasu developers sukayi suka daurashi akan WordPress sannan yana bawa mutum dama waje gina tare da design din website dinka cikin sauki kara bincike akn themes anan.
sannan shima wannan themes din akwai free akwai kuma na kudi wanda sai kabiya tukunan, nakudi sun hadar da
1. Divi
divi theme premium theme ne wanda yake da kyau sosai kuma yan daya daga cikin manyan themes na WordPress divi yana da sukin amfani da sarrafawa cikin sauki koda ka ba developer bane
Divi feature :-
- divi builder
- divi plugins
- free demos templates
- backend theme options
Divi price
- $89 /year
- one time $249
website ;- https://www.elegantthemes.com/
2. Avada
shima nadaga cikin manyan theme na WordPress wanda kuma yake da dadin aiki kuma mutane sunkarbeshi sosai
Avada features
- Fusion Builder Content Editor
- Attractive Effects
- Content Library
- Authority Content
Pricing
- Lifetime Access: $60 (one-time)
website ;- https://avada-theme.com
Daga cikin free WordPress themes akwai
menene plugins:-
plugin wasu mahadane wanda suke makawa WordPress site ta hanyar kara wasu ayyuka da site dinka zai ringayi kamar biyan kudi online a WordPress, subscribe a website, karbar sakonni daga customers, live chat, dadai sauran abubu daban daban wanda pluging yajeyi .
kamar theme shima akwai free akwai premium idan kanoson free plugin shiga nan
0 Comments