by kanohost web hosting Company | Jan 1, 2025 | Hausa, Security, WordPress
Tsaron website yana da matuƙar muhimmanci domin kare bayanai da hana masu kutse samun damar kutsawa cikin site dinku suyimuku barna. Yi Amfani da HTTPS (SSL Certificate)Sabunta Software Dinka Akai-AkaiYi Amfani da Kalmar Sirri Mai ƘarfiYi Amfani da FirewallKare...