Ka bunkasa website dinka da SEO ta yadda zaka kara yawan maziyarta site dinka su zama dayawa. Idan kanaso ka bunkasa website dinka sosai to ka bada hankalinka akan wordpress SEO da gwadawa dayin aiki tukuru. A wannan bayanin da zamuyi zamu koyamuku manyan...