News & Resources
Blog


HTTP Status Codes Da Yadda suke Aiki A Site
Akwai HTTP Status Codes da yawa da ke nuna matsaloli daban-daban a website. Ga cikakken bayani game da 404, 500, da sauran su, da dalilan da ke jawo su, da yadda ake magance su. 🔵 100 – (Informational Responses)100 - Continue🟢 200 –...

Yadda Zaku Inganta Tsaron Website Dinku
Tsaron website yana da matuƙar muhimmanci domin kare bayanai da hana masu kutse samun damar kutsawa cikin site dinku suyimuku barna. Yi Amfani da HTTPS (SSL Certificate)Sabunta Software Dinka Akai-AkaiYi Amfani da Kalmar Sirri Mai ƘarfiYi Amfani da FirewallKare...

Yadda Zaka Saita SEO A WordPress Site
Ka bunkasa website dinka da SEO ta yadda zaka kara yawan maziyarta site dinka su zama dayawa. Idan kanaso ka bunkasa website dinka sosai to ka bada hankalinka akan wordpress SEO da gwadawa dayin aiki tukuru. A wannan bayanin da zamuyi zamu koyamuku manyan...