News & Resources
Blog


Yadda Zaka Saita Google Search Console
Google Search Console :- kamfanin google ne suka Samar dashi domin ya taimakama wajen saita site dinka a google search ta yadda zai sa site dinka zai ringa ganuwa dazarar anyi search dinsa a google ko an rubuta wani suna makamancin naka zaina bayyana yana rawaiti...

Abunda Yakamata Kasani Game da Blogger
Blogger wani dan daline na wanda yake bawa mutane damar rubutawa, karantawa, tare da tura labarai daban daban a fadin duniya. Wanda sun Hadar da laban siyasa, wassanni, lafiya kasuwanci ilimi, da sauransu. Blogger sun tai makawa mutane da dama wajen hada website dinsu...

Abun Dayakamata Kasani Game Da WordPress
Menene WordPress? WordPress wata manhajace wadda aka kirkira domain saukakewa mutane wajen hada website cikin sauki da sauri, ba tare ta kanada wani ilimin coding ba zaka iya hada website dinka kamar blogs, eCommerce website, shopping website, school website...