by Hassan Muhammad | Jun 6, 2023 | Blogger, Hausa
A wannan Rubutun za muyi bayani Dalla Dalla yadda mutum zai kirkiri Blogger dinsa. A posting din da mukayi a baya munyi bayani mecece Blogger, To a wannan post din zamuyi bayanin yadda zaka kirkiri Blogger da kanka. Dafarko abin da kake bukata wajen bude blogger shine...